Tsohon Ministan sadarwa, Farfesa Isa Ali Pantami ya yi ta’aziyyar rasuwar fitaccen malamin Musulunci a jihar GombePantami ya tura sakon ta’aziyya ga iyalan marigayin, Sarkin Malaman Funakaye, Malam Adamu Abubakar BajogaMarigayin ya rasu ne a ranar Lahadi 5 ga watan Janairun 2025 wanda…
Babban Malamin Musulunci Ya Rasu a Gombe, Farfesa Pantami Ya Magantu …C0NTINUE READING >>>>