Babbar Kotu Ta Soke Matakin Majalisa, Ta Dawo da Ciyamomi 18 da Aka Dakatar

Kotun jihar Edo mai zama a Benin ta dawo da dakatattun ciyamomi da mataimakansu na kananan hukumomi 18Wannan hukunci na zuwa ne kwanaki kalilan bayan Majalisar dokoki ta dakatar da shugabannin ƙananan hukumomin kan zargin almubazzaranciAlkalin kotun, mai shari’a Efe Ikponmwonba ya…

Babbar Kotu Ta Soke Matakin Majalisa, Ta Dawo da Ciyamomi 18 da Aka Dakatar …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment