Babbar Kotun Tarayya Ta Yi Fatali da Bukatar Belin Tsohon Gwamnan Jihar Kogi

Babbar Kotun Tarayya Ta Yi Fatali da Bukatar Belin Tsohon Gwamnan Jihar Kogi …C0NTINUE READING HERE >>>

Abuja – Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta yi watsi da bukatar bayar da belin tsohon gwamnan jihar Kogi, Alhaji Yahaya Bello.

Alƙalin kotun, Mai Shari’a Maryann Anenih ce ta yanke wannan hukuncin, inda ta bayyana cewa an shigar da bukatar belin da wuri.

Kotun tarayya ta hana belin tsohon gwamnan Kogi, Yahaya Bello
Hoto: EFCC
Asali: Twitter

Mai shari’ar Anenih ta yi fatali da bukatar belin tsohon gwamnan ne saboda an shigar da ita kafin ya gurfana a gabanta, kamar yadda Channels…

>

Leave a Comment