washington dc —
Babban hafsan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa, ya jaddada cewa babu kuskure a harin jirgin saman da sojoji suka kaiwa gungun ‘yan ta’addar Lakurawa a Sokoto a jiya Laraba.
Wani jirgin saman yaki ya jefa bama-bamai a kan wasu kauyuka 2 dake karamar hukumar Silame ta…
Babu Kuskure A Harin Jirgin Saman Sokoto …C0NTINUE READING >>>>