washington dc —
Babban layin lantarkin Najeriya zai ci gaba da fuskantar barazanar durkushewa saboda gazawar gwamnatin wajen gyara wani muhimmin layin wutar da ke shiyar arewacin kasar sakamakon matsalar rashin tsaron da ta ki ci ta ki cinyewa.
Wadannan sune kalaman Ministan Lantarki,…
Babu Ranar Kawo Karshen Durkushewar Babban Layin Lantarki …C0NTINUE READING >>>>