washington dc —
Shelkwatar tsaron Najeriya ta musanta rahotannin dake cewa rundunar sojin Faransa na shirin kafa sansani a Najeriya.
Sanarwar da daraktan yada labaran shelkwatar tsaron, Manjo Janar Edward Buba ya fitar a yau Litinin ta ce karin hasken ya zamo wajibi sakamakon rahotannin da…
Babu Sansanin Sojin Ketare A Najeriya – Shelkwatar Tsaro …C0NTINUE READING >>>>