Babu siyasa a mayar da daurin auren dan gidan Barau zuwa Abuja – Dangin Amarya

Babu siyasa a mayar da daurin auren dan gidan Barau zuwa Abuja – Dangin Amarya …C0NTINUE READING HERE >>>

Dangin Maryam Nasir Ado Bayero, diyar tubabben Sarkin Bichi, Nasir Ado Bayero, sun bayyana dalilin da ya sa aka dauke daurin aurenta da Jibrin Barau Jibrin, dan gidan Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Barau daga Kano zuwa Abuja kamar yadda aka tsara tun da fari.

A wata sanarwa da Sarkin Dawaki Babba, Alhaji Aminu Dan Agundi, ya fitar a ranar Litinin, bangaren amaryar sun yi watsi da rade-radin da ke alakanta matakin canja wajen daurin auren da tattaburzar da ake yi…

>

Leave a Comment