Babu Wanda Zai Ci Nasara Daga Ayyukan Lalata Tsarin Samar Da Kayayyaki Na Duniya

Babu Wanda Zai Ci Nasara Daga Ayyukan Lalata Tsarin Samar Da Kayayyaki Na Duniya …C0NTINUE READING HERE >>>

A lokacin da ya gana da jagororin muhimman kungiyoyin tattalin arzikin duniya a jiya da safe a nan birnin Beijing, shugaban kasar Sin ya bayyana ra’ayinsa game da tattalin arzikin duniya da na kasar Sin da ma batun kula da tattalin arzikin duniya da sauransu. Ban da haka, ya kuma bayyana matsayin da har kullum kasarsa ke dauka game da dangantakar da ke tsakanin Sin da Amurka, inda ya jaddada cewa, takaddamar haraji da cinikayya da fasaha ta saba wa tarihi da dokokin tattalin…

>

Leave a Comment