Malam Ibrahim Shekarau ya yi magana kan abin da ya dace ƴan Najeriya su kalla a wajen yin zaɓen shugaban ƙasa na shekarar 2027 da ke tafeTsohon gwamnan na jihar Kano ya bayyana cewa la’akari da yankin da shugaban ƙasa zai fito ba shi ba ne mafita ga ƴan NajeriyaShekarau ya nuna…
“Ban da Karba Karba”: Shekarau Ya Fadi Hanyar Samar da Shugaban Kasa a 2027 …C0NTINUE READING >>>>