Bankin Duniya Ya Baiwa Najeriya Dala Biliyan 1.5 Bayan Janye Tallafin Man Fetur

washington dc — 

Bankin duniya ya baiwa Najeriya rancen dala bilyan 1.5 domin baiwa gwamnatin tarayya damar aiwatar da kadan daga cikin sauye-sauyen tattalin arziki, ciki harda janye tallafin man fetur da bullo da sabbin manufofin haraji.

Hakan na zuwa ne bayan da babban bankin yace ya…

Bankin Duniya Ya Baiwa Najeriya Dala Biliyan 1.5 Bayan Janye Tallafin Man Fetur …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment