washington dc —
Wasu batagari sun kaiwa fadar Sarkin Nupawan Lokoja, Emmanuel Dauda-Shelika, Nyamkpa na 4, hari tare da bankawa wata karamar motarsa da wasu kayayyaki masu daraja wuta a cikin gidansa.
Ana zargin cewar batagarin sun farwa fadar dake yankin New Layout na birnin Lokoja fadar…
Batagari Sun Afkawa Fadar Sarkin Nupawan Lokoja A Jihar Kogi …C0NTINUE READING >>>>