Bayan Fara Aikin Matatar Mai Ta Fatakwal, Sai Kuma Me? …C0NTINUE READING HERE>>>
Kusan za’ a iya cewa, ‘yan Nijeriya, za su fara samun sauki ganin yadda, matatar man fetur, ta garin Fatawal ta sake farfadowa domin gudanar da aiki.
Hakan ne ya sa dillalan man suka fara yin murna, musamman bayan da kamfanin mai na kasa NNPCL, ya sanar da cewa, an fara yin lodin man daga matatar.
Sai dai, wannan murnar ta dillan man ta sa sun fara yin tunani kan yadda farashin man zai kasance, hakanan su ma ‘yan Nijeriya, ne a cikin irin wannan fargabar ta farashin…
Bayan Fara Aikin Matatar Mai Ta Fatakwal, Sai Kuma Me? …CLICK HERE TO C0NTINUE READING >>>