Bayan korafe-korafen al’umma kan wata bana da aka manna a babban masallacin Lekki da ke Lagos, an cire ta daga baya Banar da aka liƙa a babban masallacin Lekki da ke jihar ta jawo ka-ce-na-ce daga ɓangarorin al’umma musamman Kiristoci An wallafa wani faifan bidiyon wani daga cikin…
Bayan Korafe Korafe, an Cire Banar ‘Jesus ba Allah ba ne’ da Aka Liƙa a Masallaci …C0NTINUE READING >>>>