A yau Juma’a ne aka gudanar da bikin bayar da kyaututtuka na Globe Soccer Awards na shekarar 2024, inda tauraron Real Madrid, Vinícius Jr, ya samu kyautar gwarzon ɗan wasa a ɓangaren maza.
Har ila yau, ɗan wasan na Brazil ya lashe kyautar gwarzon ɗan wasan gaba, abin da ya nuna…
Bayan Rashin Nasara A Ballon d’Or, Vinícius Ya Lashe Wata Babbar Kyauta A Ƙwallon Ƙafa …C0NTINUE READING >>>>