Bayan Sauke Mutane 7, Gwamna Yusuf Ya Kafa Kwamitin Neman Shawara …C0NTINUE READING HERE>>>
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya kafa wani kwamitin neman shawara mai mambobi 46 na fitattun malamai na addinin Musulunci, manyan malamai, da shugabannin al’umma masu daraja, wanda za su ba da shawarwari ga gwamnatin sa.
Wannan kwamitin da aka sanya masa suna “Kwamitin Shura”, an kafa shi ne domin inganta shugabanci mai tafiya tare da al’umma da kuma inganta tsarin ɗaukar matakai ta hanyar haɗin gwuiwa da al’umma, kamar yadda kakakin gwamnan, Sunusi Bature…
Bayan Sauke Mutane 7, Gwamna Yusuf Ya Kafa Kwamitin Neman Shawara …CLICK HERE TO C0NTINUE READING >>>