Sojojin rundunar Operation Fansar Yamma sun tabbatar da cewa Bello Turji yanzu yana rayuwa kamar beran daji yana buya a rami Rundunar ta kai farmaki kan sansaninsa da ke Karamar Hukumar Shinkafi, inda jiragen yakin sojoji suka lalata sansaninsaHakan na zuwa ne yayin da ake ci gaba da…
‘Bello Turji Ya Firgita Yana Buya a Ramuka Kamar Beran Daji,’ Sojoji …C0NTINUE READING >>>>