Bidiyo: Ana Jimamin Mutuwar ElMuaz, Mawaki Adam A Zango Ya Hada Gagarumin Casu

Bidiyo: Ana Jimamin Mutuwar ElMuaz, Mawaki Adam A Zango Ya Hada Gagarumin Casu …C0NTINUE READING HERE >>>

Fitaccen mawakin Hausa, Adam A Zango ya nishadantar da daruruwan masoyansa a wani babban taron casu da ya shiryaA wajen taron casun, an ga su G-Fresh Al’Ameen da wasu mawakan yayin da Adamu Zango ke rera fitattun wakokin da ya yiMa’abota shafukan sada zumunta, musamman masu bibiyar mawaki Zango sun yi tsokaci kan bidiyon casun da ya wallafa

Sani Hamza, kwararren edita ne a fannin nishadi, al’amuran yau da kullum da kuma siyasa. Sani yana da shekaru sama da biyar a aikin jarida

>

Leave a Comment