Bidiyo: Matar El Rufai Ta Shiga Tashin Hankali, Ta Gamu da Katuwar Macijiya a Gidanta

Bidiyo: Matar El Rufai Ta Shiga Tashin Hankali, Ta Gamu da Katuwar Macijiya a Gidanta …C0NTINUE READING HERE >>>

Wasu migayun macizai, dangin ‘Cobra’ sun kutsa kai cikin harabar gidan Hadiza Isma El-Rufai a ranar Lahadi, 8 ga watan DisambaLegit Hausa ta rahoto cewa Hadiza, marubuciya ce kuma daya daga cikin matan tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa’i Matar tsohon gwamnan ta nemi dauki yayin da ta ci karo da shirgegiyar maciya da danta amma aka gagara nemo mijinta

Sani Hamza, kwararren edita ne a fannin nishadi, al’amuran yau da kullum da kuma siyasa. Sani yana da shekaru sama da biyar a…

>

Leave a Comment