Hukumar tace finafinai ta Kano ta dakatar da jarumar Kannywood, Samha M. Inuwa, saboda wallafa hotuna da bidiyon batsaHukumar ta bayyana cewa an sha yiwa jarumar gargadi kan shigar banza, amma ta ki ji, don haka aka dakatar da ita na shekara gudaMasoyan jarumar sun nuna rashin jin dadi…
Bidiyon da Ya Jawo Gwamnatin Kano Ta Dakatar da Jaruma Samha M Inuwa daga Kanywood …C0NTINUE READING >>>>