Jami’ar Bayero da ke Kano ta sanar da daga matsayin Sheikh Sani Umar Rijiyar Lemo zuwa Farfesa a fannin Hadith.
Wannan na kunshe a wata sanarwa da jami’ar ta fitar a yammacin ranar Juma’a.
Shafin Facebook na Sheikh Sani Umar Rijiyar Lemo ya tabbatar da wannan cigaba,…
BUK ta daga matsayin Sheikh Sani Umar Rijiyar Lemo zuwa matakin Farfesa …C0NTINUE READING >>>>