Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya mika ta’aziyya ga jama’ar Amurka bayan mutuwar tsohon shugabansuJimmy Carter, wanda shi ne shugaban Amurka na 39 ya kwanta dama bayan ya shafe shekaru 100 a doron kasaShugaba Tinubu, ta sanarwar da hadiminsa, Bayo Onanuga ya fitar ya bayyana yadda…
“Carter Mai Son Cigabanmu ne,” Tinubu Ya Yi Jimamin Mutuwar Tsohon Shugaban Amurka …C0NTINUE READING >>>>