Yunwa: PDP Ta Alakanta Turmutsitsin da Ya Hallaka Jama’a da Manufofin Tinubu
Jam’iyyar adawa ta PDP ta zargi gwamnatin Bola Tinubu da bude kofar talauci da ta jawo yunwa a fadin kasar nanPDP ta na ganin wannan shi ne ya haddasa turereniyar da ta yi sanadiyyar mutuwar jama’a a wasu jihohiA tsakanin mako guda, an samu mutuwar mutane a jihohin Oyo, Anambra da Abuja… Yunwa: PDP Ta … Read more