Babban Aikin “Samar Da Lantarki Daga Hasken Rana A Wajen Da Ake Kiwon Kifi” A Sin Ya Fara Aiki
Rahotanni daga kamfanin kula da makamashi na kasar Sin na cewa, babban aikin “Samar da wutar lantarki daga hasken rana a wajen da ake kiwon kifi” na kasar Sin, wato tashar samar da lantarki daga hasken rana mai karfin kilowatt miliyan 1.09 dake gabar teku a lardin Hebei, wadda… Babban Aikin “Samar Da Lantarki Daga … Read more