Wolves Ta Naɗa Vitor Pereira A Matsayin Sabon Kocinta
Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Wolverhampton Wanderers da ke buga gasar Firimiya Lig ta naɗa tsohon Kocin FC Porto Vitor Pereira a matsayin sabon Kocinta, gogaggen Kocin ɗan ƙasar Portugal ya koma ƙungiyar Al-Shabab ta Saudi Pro League kan kwantiragin watanni 18, inda Wolves ta biya… Wolves Ta Naɗa Vitor Pereira A Matsayin Sabon Kocinta …C0NTINUE … Read more