Kotu Ta Sake Bayar Da Belin Tsohon Gwamnan Kogi Kan Naira Miliyan 500
Kotun babban birnin tarayya (FCT) ta bayar da belin tsohon gwamnan Jihar Kogi, Yahaya Bello, kan Naira miliyan 500, tare kawo shaidu shaidu biyu da za su kawo irin wannan adadi. A ranar 10 ga Disamba, Mai Shari’a Maryann Anenih ta ki amincewa da buƙatar belin da aka gabatar daga… Kotu Ta Sake Bayar Da … Read more