Jami’an DSS Sun Cafke Mai Safarar Makamai daga Nijar Zuwa Najeriya
Jami’an hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta samu nasarar cafke wani tantirin mai safarar makamai a jihar Zamfara da ke yankin Arewa maso YammaMai safarar makaman wanda ya tsero daga Jamhuriyar Nijar ya shiga hannu ne bayan an samu bayanan sirri a kan ayyukansaGwamnan jihar Zamfara,… Jami’an DSS Sun Cafke Mai Safarar Makamai daga … Read more