“Tinubu Na Neman Tayar da Fitina,” Gwamna a Arewa Ya Dura Kan Shugaban Ƙasa
Gwamnan Bauchi kuma shugaban gwamnonin PDP, Bala Abdulkadir Mohammed ya buƙaci Bola Tinubu ya canza tunani kan kudirin harajiBala Mohammed ya ce idan Tinubu ya dage sai ya aiwatar da kudirin, to ya sani yana gayyato rikici ne da kansaYa ce kudirin ba ƙaramar illa ba ce ga Arewacin… “Tinubu Na Neman Tayar da Fitina,” … Read more