Jirgin Ruwa Ya Kife da Fasinjoji a Sokoto, an Samu Asarar Rai
Wani hatsarin jirgin ruwa ya ritsa da fasinjoji 35 a jihar Sokoto da ke yankin Arewa maso Yammacin NajeriyaHatsarin jirgin ruwan wanda ya auku a ranar Asabar, 21 ga watan Disamban 2024 ya yi sanadiyyar rasuwar wani mutum guda ɗayaMasu yin iyo sun samu nasarar ceto ragowar fasinjojin da… Jirgin Ruwa Ya Kife da Fasinjoji … Read more