Gwamnatin Kano za ta fara hukunta masu kin biyan haraji
Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana cewa za ta fara tuhumar dukkanin masu kaucewa biyan haraji a shekarar 2025 a matsayin wani bangare na gyaran tsarin tattara haraji. Wannan sanarwar ta fito ne daga bakin Sanusi Bature Dawakin Tofa, mai magana da yawun Gwamna Abba Kabir Yusuf, a… Gwamnatin Kano za ta fara hukunta masu kin … Read more