Mutum 10 Sun Mutu A Turmutsutsin Rabon Shinkafa A Abuja

Mutum 10 Sun Mutu A Turmutsutsin Rabon Shinkafa A Abuja

Wani turmutsutsi da ya afku lokacin rabon shinkafa a Cocin Holy Trinity Catholic Church da ke Maitama, Abuja, ya yi sanadin mutuwar mutum 10 a safiyar Asabar. Rahotanni sun nuna cewa galibin wadanda suka rasa rayukansu mata da kananan yara ne, wadanda suka halarci cocin domin karɓar… Mutum 10 Sun Mutu A Turmutsutsin Rabon Shinkafa … Read more

‘Abin da Zai Jawo Tunkuda Keyar Sarakunan Gargajiya Gidan Kaso Nan Take’

Ondo Governor Responds as PDP Claims APC Deployed N35 Billion for Vote buying

Gwamnatin jihar Ondo ta sha alwashin daukar mummunan mataki kan wasu sarakunan gargajiya kan laifin kwace filayeGwamnatin ta nuna damuwa kan yadda ake samun sarakunan da jawo rigima kan batun filaye a yankunansuKwamishinan shari’a, Dr. Kayode Ajulo shi ya tabbatar da haka inda ya kuma… ‘Abin da Zai Jawo Tunkuda Keyar Sarakunan Gargajiya Gidan Kaso … Read more