Tsohon Hadimin Jonathan Ya Soki El Rufa’i kan Zargin Kabilanci a Gwamnatin Tinubu
Tsohon hadimin shugaban kasa, Reno Omokri ya yi tir da ikirarin cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu yana da kabilanciAn yi zargin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya fi nada ‘yan kabilarsa, wato Yarbawa a manyan mukamai a hukumomi masu gwabiA raddin da ya yi, Omokri ya fusata kan masu… Tsohon Hadimin Jonathan Ya Soki El … Read more