Zo Ka Nema: Hukumar Kwastam Ta Fara Daukar Sababbin Ma’aikata, Ta Gindaya Sharudda
Hukumar Kwastam ta Najeriya (NCS) ta fara daukar sababbin ma’aikata domin cike guraben aiki a matakai daban-dabanDon neman aikin, dole ne mutum ya cika sharuɗɗan shaidar karatu, daga digiri, HND, ND har zuwa matakin kammala sakandareZa a fara cike neman aiki daga ranar 27 ga Disamba,… Zo Ka Nema: Hukumar Kwastam Ta Fara Daukar Sababbin … Read more