Ya Kamata Wasu Kasashe Su Daina Goyon Bayan Masu Adawa Da Sin Dake Tayar Da Tarzoma A HK
Yau Laraba, kakakin ma’aikatar harkokin wajen Sin Mao Ning ta gudanar da taron manema labarai da aka saba yi yau da kullum. A gun taron, Mao Ning ta bayyana cewa, kasar Sin ta nuna rashin gamsuwa ga wasu kasashen da suka yi batanci a kan aikin ‘yan sandan yankin Hong Kong. Inda ta… Ya Kamata … Read more