Sanata Barau Ya Roƙi Ganduje Ya Ƙwato Jihohin Da Suka Yi Wa Jam’iyyar APC Tutsu
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Barau I. Jibrin, ya ce tsohon gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya kawo hadin kai a jam’iyyar APC. Ganduje ya zama shugaban jam’iyyar APC na kasa ne a ranar 3 ga watan Agusta, 2023, yayin taron kwamitin zartarwa na… Sanata Barau Ya Roƙi Ganduje Ya Ƙwato Jihohin Da … Read more