‘Yan Bindiga Sun Harbe Jariri Dan Shekara 1 da Mutane da Dama
Wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun kai farmaki a Ri Do, karamar hukumar Riyom a jihar Filato, inda suka kashe mutane 15Kungiyar Irigwe Development Association ta yi kira ga hukumomin tsaro su dakatar da irin waɗannan hare-hare marasa daliliAn ruwaito cewa daga cikin… ‘Yan Bindiga Sun Harbe Jariri Dan … Read more