Shekaru 25 Da Dawowar Macao: Nasarori Da Hangen Gaba
Rubu’in karni ke nan da dawowar Macao cikin kasarsa ta asali, hakan ya kasance wani muhimmin ci gaba a cikin babbar tafiyar farfado da al’ummar kasar Sin. Tun daga wannan lokacin, ta hanyar bin manufar “kasa daya, tsarin mulki biyu”, Macao ya samu sauyi mai ban mamaki, godiya ga… Shekaru 25 Da Dawowar Macao: Nasarori … Read more