Kakakin Majalisa Ya Fadi Abin da Ya Faru kan Kwace Filinsa, Ya Gargadi Hukumar FCTA
Shugaban Majalisar Wakilai, Hon. Tajudden Abbas ya yi magana kan rahotanni da ke yawo game da kwace masa fili Hon. Abbas ya ƙaryata labarin da ake yaɗawa inda ya ce kwata-kwata bai cikin wadanda ake bi bashi game da rigimar fili Wannan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da hadiminsa ya… Kakakin Majalisa Ya … Read more