Tsadar Kayayyaki Ya Sa ‘Yan Najeriya Shirye-Shiryen Bukuwan Kirsimeti Cikin Kunci
WASHINGTON DC — Bikin na Kirsimeti da mabiya addinin Kirista ke yi a kowace shekara, yana zuwa ne da hada-hada da saye-sayen tufafi da sauran kayayyaki na cimaka. To sai dai a bana wasu mabiya addinin Kirista zasu yi bikin ne dai-dai ruwa, dai-dai tsaki, saboda a cewar su, sun kaurace wa… Tsadar Kayayyaki Ya … Read more