washington dc —
Babban Bankin Najeriya (CBN) ya bada sahalewar wucin gadi ga masu sana’ar canjin kudade, su sayi abinda ya kai dala 25, 000 a mako guda daga kasuwar hannayen jarin kasar, tsarin da aka kaddamar a farkon watan da muke ciki.
Tsarin zai yi aiki ne a tsakanin 19 ga watan…
CBN Ya Sahalewa ‘Yan Canji Sayen Dala 25, 000 A Mako Guda …C0NTINUE READING >>>>