Abuja – A yau Laraba, 18 ga watan Disamba, 2024, shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya gabatar da kudirin kasafin kuɗin shekarar 2025 a gaban Majalisa.
Tinubu ya isa harabar majalisar ne da misalin karfe 12:10 na rana tare da sakataren gwamnatin tarayya (SGF), Sanata George Akume.
Jawabin…
Cikakken Jawabin Bola Tinubu na Gabatar da Kasafin Kudin 2025 a Majalisar Tarayya …C0NTINUE READING >>>>