Shugabannin kananan hukumomi biyu da kansiloli 13 sun fice daga jam’iyyar PDP zuwa APC mai mulki a jihar EdoMasu sauya sheƙar sun bayyana cewa matakan da Gwamna Monday Okpebholo tun a ranar da ya karɓi mulki ne suka ja hankalinsu zuwa APCShugaban APC na Edo, Emmanuel Ogbomo da…
Ciyamomi 2 da Ƴan Majalisa Sama da 10 Sun Fice daga PDP Zuwa Jam’iyyar APC …C0NTINUE READING >>>>