CMG Ya Gudanar Da Rahaza Karo Na 2 Na Shagalin Murnar Sabuwar Shekarar 2025 Bisa Kalandar Gargajiyar Kasar Sin

A yau ne, babban gidan rediyo da telebijin na kasar Sin wato CMG ya gudanar da rahaza karo na 2 na shagalin murnar sabuwar shekarar 2025 bisa kalandar gargajiyar kasar Sin. Bayan da aka yi rahaza karo na 1, an kara inganta shirye-shiryen wake-wake da raye-raye da na masu amfani da…

CMG Ya Gudanar Da Rahaza Karo Na 2 Na Shagalin Murnar Sabuwar Shekarar 2025 Bisa Kalandar Gargajiyar Kasar Sin …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment