Da Rancen Naira Tiriliyan 13 Za A Cike Gibin Kasafin Kudin 2025 — Edun

Ministan kudi da tsare-tsaren tattalin arziki, Mista Wale Edun, ya ce, naira tiriliyan 13 za a nemo rancensa ne domin cike gurbin naira tiriliyan 48 na kasafin kudin 2025.

Ya shaida hakan ne yayin da ke ganawa da manema labarai a fadar shugaban kasa bayan kammala ganawar majalisar…

Da Rancen Naira Tiriliyan 13 Za A Cike Gibin Kasafin Kudin 2025 — Edun …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment