“Da Tinubu Ya Fadi”: Kusa a APC Ya Fadi Kuskuren Atiku da Peter Obi a 2023

“Da Tinubu Ya Fadi”: Kusa a APC Ya Fadi Kuskuren Atiku da Peter Obi a 2023 …C0NTINUE READING HERE >>>

Wani ƙusa a jam’iyyar APC a jihar Kano ya taɓo batun nasarar da Shugaba Bola Tinubu ya samu a zaɓen 2023Ismael Ahmed ya bayyana cewa da ace ƴan adawa, Atiku Abubakar da Peter Obi, sun haɗa kai, da Tinubu bai kai labari ba a zaɓen shugaban ƙasa na 2023Jigon na APC ya nuna cewa ba ya fatan Atiku da Peter Obi su yi haɗaka a zaɓen shugaban ƙasa na shekarar 2027 da ake tunkara

Editan Legit Hausa Sharif Lawal yana da ƙwarewar shekaru wajen kawo rahotannin siyasa, al’amuran yau…

>

Leave a Comment