Shekarar 2024 an sha fama da sauye-sauye da rikice-rikice, kuma wasu kasashe sun rika yin barazanar katse hulda da saura, to wace hanya za a bi kuma ta yaya za a raya duniya a wannan hali? Kasar Sin na ba da amsa da mafita kan haka, wato nacewa ga manufar aiwatar da harkokin duniya…
Dabaru Irin Na Sin A Kan Daidaita Harkokin Duniya A 2024 …C0NTINUE READING >>>>