A ‘yan shekarun nan, idan aka tambayi wani mai sha’awar kallon fina-finan Hausa cewa, wane jarumi ne idan ya fito a matsayin mara tausayi abin ya fi dacewa da shi a Masana’antar Kannywood? nan take zai ce; Abubakar Waziri ko Baban Ma’u.
Asalin sunan Abubakar Waziri, Garba Muhammad;…
Daga Cikon Benci Zuwa Cikakken Jarumin Kannywood …C0NTINUE READING >>>>