Daga Fara Aiki Hafsan Sojojin Najeriya Ya Fadi Lokacin Kawo Karshen ‘Yan Lakurawa …C0NTINUE READING HERE >>>
Babban hafsan sojojin ƙasa na Najeriya (COAS), ya kwantar da hankalin ƴan Najeriya kan barazanar ƴan ta’addan Lakurawa a yankin Arewa maso YammaLaftanar Janar Olufemi Oluyede ya bayyana cewa nan ba da jimawa ba ƴan ta’addan Lakurawa za a kawo ƙarshensu a ƙasar nanOluyede ya nuna cewa Najeriya da ƙasashe makwabta sun huro wuta kan ƴan ta’addan domin kawar da barazanar da suke yi
Editan Legit Hausa Sharif Lawal yana da ƙwarewar shekaru wajen kawo rahotannin siyasa, al’amuran…
>