Wani malamin addini, Bishop Shina Olaribigbe ya rasa ransa yayin da yake kokarin sasanta wata rigima tsakanin wasu ma’aurataAn ce mijin ya fusata bayan ya tarar da malamin a gidan matar, inda ya kai masa hari da wuka har ya halaka shi nan takeMa’auratan biyu sun shiga hannun ‘yan…
Daga Zuwa Sasanta Rikicin Miji da Mata, An Kashe Wani Malamin Addini a Najeriya …C0NTINUE READING >>>>