Dakarun sojojin Najeriya da suke aikin samar da tsaro sun samu nasarar rage mugun iri na ƴan bindiga a jihar Zamfara da ke yankin Arewa maso YammaJami’an tsaron sun samu nasarar hallakawa wasu tantiran ƴan bindiga da suka addabi ƙauyukan da ke ƙaramar hukumar TsafeNasarar da dakarun…
Dakarun Sojoji Sun Yi Wa ‘Yan Bindiga Kofar Rago, an Tura Tsageru Barzahu …C0NTINUE READING >>>>