Dalilin da Ya Sa Gwamnan Zamfara Ya Kinkimo Aikin Gina Filin Jirgin Sama na Ƙasa da Ƙasa

Gwamnan Zamfara ya ce ya tattago aikin gina filin jirgin sama na kasa da ƙasa ne domin jawo masu zuba hannun jari a jiharDauda Lawal ya ce babu wani ɗan kasuwa da zai sauka a Kano ko Abuja kuma ya share tafiyar sa’o’i akalla bakwai a titin zuwa ZamfaraYa ce matsalar tsaro kaɗai ta…

Dalilin da Ya Sa Gwamnan Zamfara Ya Kinkimo Aikin Gina Filin Jirgin Sama na Ƙasa da Ƙasa …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment